Ga review dina akan wind turbine 1. Idan har zaka siya toh kanemi wanda yakeda high watt like daga 1kw 2kw 3kw and above 2. Kada ka siya masu low watt basa bada results dinda akeso gaskiya 3. Yana aiki ne kadai inde iska yana kadawa #KhalineX #LinX #E360X #Vision2040 #WindturbineinKano