Hook
More breakout videos from this creator.
Ya daukeki dogon zango kafin sauran wani abu Ya daukeki dogon zango kafin sauran wani abu Idan kana zaune kana ganin wani ya sai mota lokacin Lokacin ka bazai taba zuwa ba Ko ince bama ka lokacin da lokaci Dole sai ka kayi wani abu Tukunna ka kalli yanda ake canza rayuwanka Na biyu shine yan uwanka daban kasuwancinka daban Kar kana kasuwan da yan uwanka Bayan shekarar da yan uwanka sun tashi ka ce A'a yanzu yan uwana nake so in gani akan kasuwana Ka fara business ka ce da yan uwanka a'a Idan yan uwanka be iya kasuwana ba ka nemi wanda zasu iya dasu Na uku shine ka koyi yanda ake cewa no direct Saboda duk wata kasuwa da ka sani Bashi na karya ta ba So idan kana shago ku kana wani abu Zai ce bashi wannan Bashi wannan Na hudu Ba wanda ya damu da kai Na biyar Ka kashe kudi bisa samunka daban Samunsu daban So duk lokacin da kake tare da mutane Wani zai sai agogo 100,000 Ba ruwanka Idan ka yi Idan baka yi ba Na shida Mutane ba su dauki advice daga talaka ba Gidanku bazasu taba daukan shawarar ka ba Kuma ba ruwanka Saboda duk lokacin da kake da kudi Zai biyo ka Na bakwai Ba kowa zai so ka ba Koda wani zai zo zaka ga Besa yanka a ranka sai a ranka Na takwas No love till you make it So duk lokacin da kake neman kudi Zai biyo ka