
We didn’t find a product being promoted in this video. Its hook, format and structure below still show why it took off.
Browse products winning on TikTokKa taɓa tunanin za a yi Ha€king na Fridge? 😂 To, ga shi nan! An kai hare-hare kan Supermarkets a ƙasashe fiye da 7 na Turai. An kwashe kayayyaki, an lalata sauran, har shaguna suka zama babu komai. Yanzu ka ɗan yi tunani. Idan ka tashi gobe da safe ka ji labarin cewa dukkan Fiat Currencies na duniya sun rasa Value🤦🏻♂️🤔😂. Wato kuɗin takarda da kowace ƙasa ke amfani da su sun zama kamar takardar banza, tamkar Toilet Paper. 😂🗞️ Kada ka ɗauka wannan ba zai taɓa faruwa ba. A duniyar tattalin arziki, akwai abubuwan da ba za ka yi tsammaninsu ba. Tambayar ita ce: IDAN KA TASHI GOBE KA JI LABARIN CEWA KUƊIN DA KAKE AJIYEWA YA ZAMA TAKARDAR BANZA, YAYA MAKOMAR KA ME ZAKA FARA YI? 🤔😂🤦🏻♂️
Outliers and viral hits: their videos on Overshot, all time.