Assalamu alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuh. Jama'a da Allah, don darajar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallam, don darajar fiyayyen halitta Annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallam, duk wanda ya ga wannan bidiyo ya fara mana sharing bidiyo na kafin ma mu yi bayani. Duk wanda ya ga bidiyon nan dan Allah ya mana sharing, kiyi shi shi gida da kuka. Duk wanda ya ga bidiyon nan ya taimaka ya fara yada mana bidiyo. Masu sharing kuna daya daga cikin masu bada gudunmawa. Wannan hanyar da muka samu Allah ne ya bamu dama ko mu taimake su. Kuma dole lallai in muna rayuwa, mun taimaki wannan bawan Allah. Wannan bawan Allah yana daya daga cikin me sunan gona? Yana bayan quarters. Allah ya jarabce shi da ciwon diabetes ko? Ciwon diabetes. Gaba daya jikinsa gashi ya kuma raunana. Duk fuskan shi gashi ya kuma raunana. Wannan 'ya'yan sa ne. Wayannan 'ya'yan sa ne. Wayannan kuma community din da suke ne gashi nan, haska. Ka gani haska, haska nan. Nan gashi nan duka. Matarsa yanzu aka ba ta da lafiya, tana asibiti a rike ta. An matso da jama'a. Jama'a taimakon da muke nema ga halin da suke ciki, ga yanayin gidansu. Suna fama, shi kanshi bai samu daman zuwa asibiti ba. Don Allah duk wanda yake da dama mu taimaki bawan Allah nan. Duk wanda yake da dama mu taimaki bawan Allah nan, ba dan mu ba, ba dan wasu ba. Don Allah, don Annabi, in baka da dama kayi sharing. Masu sharing kuna daya daga cikin masu bada gudunmawa. Wannan gidan da kuke gani, bayani na karshe ce, wani giji Allah taimaka mana kawai. Jama'a, Allah ya taimaka, mutane su taimake mu. Don Allah ku taimake shi, don darajar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallam kuyi sharing bidiyon nan. Ni ban taba ganin abun ma da ya ta da ma haka ba, ni ban ma san akwai irin mutane da suke rayuwa a nan ba. Wallahi in kuka kalli yadda na same su, zaku tausaya musu. Matar shi ma tana asibiti, ballantana shi ya samu daman zuwa. Don Allah duk wanda ya cika da wannan bidiyon ya yada bidiyon nan, wannan 'ya'yan sa ne, wannan ma 'ya'yan sa ne, wannan ma 'ya'yan sa ne, juyo. Yayi ba saboda kuka take ta yi ba, baban ma kuka yake ta yi. Don Allah jama'a mu yada wannan bidiyo, ku ya'u, mu yada ga halin da suke ciki. Mu taimake su, mu canja musu rayuwarsu, a zo a gina musu inda suke, duk wani abu dai da ya kamata. Ba mu da mu taimaka ba, al'umma ku zaku taimaka.