Hook
More breakout videos from this creator.
Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wabarakatuh Jama'a dan Allah ina so dudu wanda ya cika da wannan video din ya min share video din nan dan darajan annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam duk wanda ya cika da wannan video din ya min share mana video din Abun da nake bukata a gurinka kafin maka fara gani ka share min video din nan Wannan wannan mota da kuke gani ATIMOH ATIMOH An samo shi daga China aka kawo shi Amma driver din ya basu kwaya daya Alhaji Jali yanda ya fada An basu kwaya daya An kwace motan An gudu da ita Jama'a dan Allah abun da muke so shine yazo ya bamu labari ko kuma yamin magana ta juye Akuduba Ba kuduba ba Ba akuduba daya da zamu basu gift In yakawo mana information akan wannan motar Jama'a dan Allah duk wani dan gari ka Kaduna Ko kuma wani dan gari ka Kaduna dan Allah ku kalli wannan video lungun da sako kauyen ko ina ku ya dau wannan video har Allah ya sa a samu wannan kwara ko kuma kwaryar ko kuma zaluman da suka sa ce wannan abun