Hook
More breakout videos from this creator.
Wacece yarabi masu taurin kai suka daure mahaifiyar su akan gado? Suka cire mata safa kwanaki goma kenan bata wanke su ba. Suna wari sosai sai suka tusa mata a cikin baki. Sannan suka rufe bakin ta da tef. Sun yi haka ne saboda wani dalili. Suna tunanin mahaifiyar su dodon ce. Yan kwanaki kafin yaran su dawo gida. Sun shafe watanni ni basu ga mahaifiyar su ba. Da suka dawo nan da nan suka fara neman ta. Suka fara kwala kiran sunan ta mama. Amma da suka gan ta sai suka tsaya cak. Akwai wani abun ban mamaki a kan ta. Sai ta gaya musu yanzu haka ta yi aikin gyaran fuska ne. Shi yasa take sanye da shi. Amma yaran sun jin cewa akwai wani abun da ba daidai ba. Mahaifiyar su ta fara nuna musu wasu kayan wasa domin shagaltar da su. Amma har yanzu suna jin cewa akwai wani abun da ba daidai ba. A wannan daren babba dan ya ji kaga gadon sa da fitsari. Sai ya fita domin neman kayan tsabtace gadon sa. A lokacin ne ya ji mahaifiyar su tana magana a waya. Tana cewa bana son in dinga yin kaman komai yana lafiya. Ya so ya kara sauraron abun da take cewa. Amma sai ta lura da wani abu. Nan take boye a karkashin bargon sa. Sai ta shigo ta gyara masa bargon sannan ta fita. Amma kalaman da ya ji suka cigaba da yawo a cikin zuciyar sa. Washe gari sai ya gaya wa kanin sa duk abun da ya ji. Suka yanke shawarar gano gaskiya. Suka kera wani na'urar sauraro daga walkie talkie. Mahaifiyar su tayi bacci akan kujera. Suka shiga dakin ta suka boye na'urar a karkashin gado. A nan suka ga wata takarda da aka murkushe a karkashin gado. A nan suka ga wata takarda da aka murkushe akan teburi. Suka ga kuma wani hoton su da aka juya ta. Jake ya kara zargin mahaifiyar su tana boye wani babban sirri. Yayin da suke shirin fita daga dakin. Sai suka ji mahaifiyar su tana zuwa. Jake ya boye a bayan labule. Tana shigowa sai ta tsaya a gaban madubi. Ta cire kayan bacci ta ta fara wani irin rawa. Mai ban mamaki a gaban madubin. Jake ya tsorata sosai yayin da yake kokarin ja da baya. Sai ya hango wata takarda da aka murkushe a cikin kwandon shara. Sai ya gano cewa hoton da ke cikin takardan shine zanen da ya taba ba mahaifiyar su kyauta. A cikin zanen mahaifiyar su tana rike da hannun sa da hannun dan uwan sa. Wace irin mahaifiya ce take watsar da zanen dan ta? Mahaifiyar su tana kokarin fita daga dakin kenan. Amma sai ta hango zanen a kasa. Nan take ta tsaya cak. Sai ta dauki zanen ta yaga shi kananu kananu. Daga baya yaran suka dawo dakin suka ga zanen da aka yaga. A wani lokaci ne suka fahimta cewa lamarin ya fi yadda suke zata muni. Suka je wata tsohuwar dakin ajiya a jiya da neman mahaifiyar su na asali. A nan Jake ya lura da wani rami a jikin katako. Akwai jini a jikin sa. Shin mahaifiyar su ta riga ta mutu? Yayin da suka juya. Wannan matar ta riga da ta mutu. Suna kokarin fita waje kenan sai ga matar ta bayyana.