Hook
More breakout videos from this creator.
Wannan mutumin kwararren mai kusa ne a cikin komfuta. Shekaru biyu baya suka wuce, an kama shi saboda da shiga cikin tsarin FBI ba tare da wani izini ba. Yanzu kuma alkali yana shi taba ko wani irin na'urar lantarki. Matarsa ta sake yin aure kuma ta tafi da 'yar su. Amma talauci yana shi har ba zai iya daukan lauya ba. Wata rana wata mata ta bayyana ba zato ba tsammani. Shugabanta yana son ya dauke shi a aiki amma Doni ya ki kai tsaye. Domin idan ya sake taba komfuta za iya kama shi. Matan bata daina matsa mishi ba sai ta ambaci 'yar sa. Kuma wannan maganar ta fusata Doni sosai. Ya tura ta zuwa waje sannan nan take ya kira tsohuwar matarsa. Ta gaya mishi 'yar su tana cikin koshin lafiya kuma ya kamata ya manta da ita da wannan iyalin. Bayan ya kashe waya, Doni ya sake bude kofar. Bel tana nan har yanzu ta duba masa tarin kudi. Dala dubu dari ne. Sai take ce masa me kake da shi da zaka rasa? Stan yana son ya hadu da kai kawai sau daya. Idan baka ji dadin abin da zai saka ba, sai ka tafi. Shikenan, koda kaga ka samu mishi baka masa aiki ba, kudin ma ya zama naka. Halak malak zaka iya wucewa abin ka. Mu zo mu wuce kawai, karka damu. Rayuwar Doni a Texas ta zama kamar babu makoma. Matar da ke gabansa kuma tana iya kasancewa damar da zai canza rayuwarsa. Suka tashi zuwa Los Angeles bayan sun ratsa manya manyan wurin shakatawa. Doni ya fara haduwa da wani shahararren mutum mai suna Dodge. A kallon farko, Dodge mutum ne mai kyan hali, mai kudi kuma mutum mai matukar matsayi a cikin al'umma. Sai ya jefa wa Doni wata laptop yace ya bude. Kalmar sirrin wani tsarin ma'aikatar tsaro ta Amurka. Koda yake an hana Doni taba komfuta, Doni no longer has a choice. Koda yake an hana Doni taba komfuta. Sai yake ce masa an gaya masa cewa mafi kwararren hackers a duniya zasu iya yin wannan cikin minti sittin. Amma shi yana bukatar wanda zai iya yin haka cikin dakika sittin. Sai Doni yace masa da gaske kake yi? Sai yace masa ni ban tsoro ai, ka fara yanzu faka faka. Doni ya hadu da wanda ya fi shi bala'i. Aikin da yake a minti sittin shine yake ce masa yayi a dakika sittin. Fuskar Doni ta yi ja, yatsunsa suna sauran motsawa a keyboard. Ya gwada sau da yawa amma ya kasa. Lokaci ya kare. An sa masa bindiga a kai kenan yana cewa jira jira jira jira. Nan Dodge ya fara dariya a cikin izgilanci sannan yace masa goji ne kawai wannan. Sai zuciyar Doni ta yi sanyi. Sannan ya sake daukan laptop din. Tsarin da zai dauki wani hacker kusan awa daya kafin ya bude, Doni ya nasarar bude wa cikin dakika sittin. Daga nan Bella ta tabbatar mishi da cewa goji ne kawai. Kuma wannan wani bangare ne na interview din aikin. Aikin da Dodge yake son ya ba ma Doni zai biya shi dala miliyan goma. Da wannan kudin zai iya kokawa da sabon mijin matarsa. Ya kula da 'yar sa. A karshe ya je gidan Dodge wani katafaren villa da ke saman tudu, wanda aka yi masa ado sosai. Suka shiga cikin wani daki a boye inda akwai wani babban tsarin komfuta. Wannan shine ainihin aikin da Dodge yake son Doni ya yi masa. Doni ya san cewa babu wata hanya mai sauki.