Hook

So ga iPhone guda uku wanda na sha wahala da su a iPhone din. Wannan iPhone din da zan lissa fa din nan, ni nayi amfani da su personally kuma maganar gaskiya na sha wahala da wayannan iPhone din. iPhone na farko shine iPhone 7 Plus. Wato wannan iPhone din nayi amfani da shi wato yes back ne. Amma wahalar nan na wannan iPhone din ne ya bani. La ilaha illallah. Ba a cewa komai. Chan caji yake, wayar zafi take yi. In kana daukan hoto ko video, kawai ka ga wannan wayar tayi zafi. To the whole day, kusan wannan wayar tana yi a karshe ni. Sai iPhone na biyu shine iPhone 12. Hai. Ina fada muku a wannan page na, wahalar da na sha da iPhone 12 dina. Wannan wayar, ina iya kawai ina amfani da shi sai ka ga network din ta ya dauke gaba daya. Babu network. As in kawai zai nuna ma akwai wani lokacin da ma nake amfani kawai network din ya dauke gaba daya aka ce min ba za a ma ta ji gyaru ba gaba daya wannan iPhone 12 din nan. Na sha wahala da ita. Sai kuma da next one shine, banda kuma zafi da take yi da wasu abubuwa kenan. Iya wannan network din ya bani wahala a lokacin sosai sosai. So, sai ness iPhone on my list shine iPhone 12 Pro. Gaskiya ban yi dace ba. Chan caji take yi back to back. Na canza battery so biyu a wannan wayar. Amma ta ki daina canja, tana shan caji, tana zafi. Na sha wahala da wannan wayar. So, wani iPhone ka taba saya, ta baka wahala, kayi kayi wannan wayar ta baka wahala sai da ka rabu da ita? Zaku iya rubuta mana a comment section. So, sai mun hadu a next video.
Their other posts in the index, biggest breakout first.