Hook
More breakout videos from this creator.
Wato ku gane wannan wayan iPhone 17 Pro Max ko kuma iPhone 17 Pro, in kana da kudi ka daure ka saya wannan wayan. Alhaji, wayannan tayi. Maganar gaskiya, so far so good, this is one of the best waya da iPhone suka yi. So, na yi rike wannan wayan tun last week na fara amfani da shi, amma ba nawa bane, na abokina ne. So, na dan yi amfani da wannan wayan. Akwai irin cooling chamber da Apple suka yi a cikin wannan iPhone 17 Pro zuwa iPhone 17 Pro Max din nan. Wannan abun it's working sosai because I recorded so many videos da wannan. Akwai wani video ma da nayi na recording a waje a cikin rana da wannan wayan. Amma yadda wai musu ke zafi kamar normal a ce irin 13, 12, 11, da kai har 15 ma ko 16, wannan wayan bata yi zafi ba. Kuma bayan haka, interface din sa, screen din sa, it's actually very, very nice. Koda a ce kana irin waje ruwa ya dan zuba a cikin screen din nan, za ka yi amfani da wayan babu wani irin scratch ko wani abu. So, maganar gaskiya, in dai kana da kudi, so ka saya iPhone 17 Pro Max masu kowa. Wannan wayan, Apple sun cooking wannan wayan. Sai dai mun ga iPhone 18, amma dai this one, it's actually the best so far da Apple suka yi. So, wani da iPhone kake amfani da shi, za ku iya rubuta mana a comment section. Akwai kuma Ulanzi E30 yana kan this sound, 65,000 Naira. Ga phone number dina, za ku iya dauko, ku turo min da message, ni kuma zan forwarding muku da shi a inda kuke. Don ni ma ina son na saya iPhone 17 Pro ko kuma 17 Pro Max. Sosai mun hada a next video, peace out.