Hook

Their other posts in the index, biggest breakout first.
Alright let’s talk about iPhone 12 Pro and iPhone 13 Pro Max. iPhone 12 Pro ma ba zan fara da kan ta ba. I use wannan wayan personally. This is one of the worst wayan da na taba amfani da shi personally. Wannan wayan matsalolin ta na da yawa so kar ka je ka sayi wayan dinka kace masa kana son wani iPhone ya ce ma ga iPhone 13 Pro Max ko kuma iPhone 12 Pro kace zaka saya. Maganar gaskiya. So in ka taba amfani da iPhone 13 Pro Max ko kuma iPhone 12 Pro zaka iya rubuta mana experience dinka a comment section because ni experience dina da iPhone 12 Pro kuma akwai wanda suke zuwa sun mun complain akan wannan wayan da yawa. Normally kuma iPhone 13 Pro Max ko waya sun matsalolin ta ba sai na tsaya na sake fada ma ba. So in wanda din ke ce ka saya ga wannan wayan in ka saya ina mai tabbatar ma da cewa ka gudu. Ka gudu. It is better ma kaje ka sayi iPhone 11. Maganar gaskiya. So masu sayen kaya a Guna ina muku godiya as always. Amma ina godiya sosai kuma ina godiya da sharing video dina da liking video dina da kuke yi. So ga wannan Ilunzi wireless mic din nan. Wannan wanda na taba unboxing ne da shi. 50,000 Naira. Akwai kuma sababbi 65,000 Naira. Wannan a discount suke. Ga phone number dina. Zaku iya a turo min da message dare ba tare da wani bata lokaci ba. Zan forward muku da shi da inda kuke so. So sai mun hadu a next video. Amma kar ku manta a dropping mana comment a comment section wanda suka taba amfani da wayoyin guda biyun nan. Peace out.