Hook

Their other posts in the index, biggest breakout first.
So, da ka say iPhone 14 Pro Max ko kuma iPhone 16, wanne ya kamata ka saya? Maganar gaskiya, iPhone 14 Pro Max din zaka saye yanzu, sai ka saye ta a kai irin dari bakwai da hamsin zuwa irin dari takwas haka dinnan. iPhone 16 kuma zaka samu mai kyan gaske a 850. Kuma bayan hakan, in ka duba zaka ga iPhone 16 is more recently. iPhone 14 Pro Max ya kai irin shekara hudu haka dinnan. iPhone 16 yana da Type-C which iPhone 14 bai da shi. Refresh rate din sa ya fi na iPhone 14 Pro Max. Kuma bayan hakan, iPhone 16 yana da action button which is duk wannan advantage ne. Amma bayan hakan, ni personally ina son wannan camera settings na iPhone 16 dinnan. So, in dai maganar price ne, price range din is almost the same. So, babu dalilin da zai sa a ce ka saya iPhone 14 Pro Max in dai ba akwai wani specific reason ne ko kuma kana son camera guda uku ba. Amma whatsoever abu da kake tunani na iPhone 16, ya fi iPhone 14 Pro Max. So, masu saye kaya a gu na Amotech yana godiya sosai. So, akwai Oraimo e30, 65,000 Naira which is very, very cheap. Zaku iya turo min da message ka fa phone number na, zan fodo ma da shi din da kake. So, sai mun hada next video. Peace.