Hook

Their other posts in the index, biggest breakout first.
Wannan wayan da kuke gani na ba iPhone bane, amma yayi kamata iPhone sosai, because it look kamar irin iPhone 17 Pro Max ko kuma irin iPhone 17 Pro. Kun ga yanzu in ku comparing din sa da wannan iPhone 17 Pro din nan, sun yi kusan kama, sun design din su iri daya, color din su iri daya. To amma maganar gaskiya, wannan wayan ba iPhone bane. Wannan wayan Infinix su kayi wannan wayan, ana kiran sa Infinix Smart 20. Kafin nan ni sa, bari na nuna muku features da ya burge ni, ya sa na saye wannan wayan, har na fara amfani da shi. Feature na farko shi ne, wannan wayan ya zo da wani feature a cikin sa wanda ake kiran sa da Pure Voice, wato kamar irin noise cancellation kenan. Zaka iya ko kana irin kasuwa ne, ko kuma gurin da mutane na da yawa, zaka iya receiving call din ka da wannan wayan. In ka saita wannan Pure Voice din nan, ba tare da ka sha wani wahala ba. Sai kuma feature na biyu wato drop resistant. Normally in dai ina editing video a studio dina, na kan iya barin wayan haka din nan a gefe na. So, na dan buga wannan wayan ya fadi, amma kun ga ba abun ne ya yi mishi, ba abun ne ya ma wannan wayan, ko irin screen din sa bai fashe ba, ko kuma jikin sa bai irin scratch ba, saboda wayan drop resistant Infinix su kayi wannan wayan. So, maganar gaskiya, in dai baka da kudin da zaka iya saye kamar ace irin iPhone 17 Pro haka din nan, so zaka iya saya Infinix Smart 20. Sai kuma feature na uku da ya burge ni, wani lokaci ina so in buga kamar irin e-football haka din nan ko kuma wani game a wannan wayan. So, surprisingly, na buga game a wannan wayan kuma na ga wannan game din ya zauna, babu wani lagging da wayan yayi kamar irin sauran wayan. Amma fa ba waya na ce zaka iya buga game da wannan wayan ba tare da ya ma lagging bane, saboda wannan wayan mid-range phone ne kuma it looks like irin iPhone din nan, shi ya sa na ce to bari na fito na muku video a kai. Sai kuma feature na hudu, design din sa. Na fada muku Infinix Smart 20 design din sa is one of the best. Kuma na fada muku Infinix suna daya daga cikin kamfanin da suka yi wayoyi masu kyau a cikin wannan shekarar. So zaka iya saya Infinix Smart 20 in dai kudin ka bai kai kudin iPhone 17 Pro ba. Maganar gaskiya kenan, dan da irin dubu dari da arba'in zuwa irin dubu dari da hamsin, zaka samu wannan wayan. So in zaka iya saya wannan a wannan price din kuma da duk wannan features din da na fada muku, zaku iya rubuta mana a comment section, so sai mun hadu a next video, peace out.