Hook
Da garan nan da baka yi posting ba ko sau daya, sai ka dawo kace zaka barshi sai gobe ko jibi kafin ka dawo kayi wani posting. Kana dawowa in ka fara ganin low views, kai, wannan hakan is not for the weak gaskiya. Ba karamin abu bane, zaka ga kana samun views, sannan baka yi posting ba yau da gobe, jibi kace zaka yi posting ko kuma baka yi posting ba yau, gobe kace zaka yi posting. Kana dawowa in ka fara chopping low views ko? So, kwana biyu like kamar two days banyi posting ba, saboda hakuri na ya sa ni, ga baya yana damuna da ciwo sosai sosai. Kuma fa for the past like months da kunga nake posting din nan, ina ciwon hakuri, hakurin na damuna. Amma this time around yayi yawa sosai da dole I have to go to the hospital a cire wannan hakurin. Amma kwana daya ko biyu da ban posting ba. Kun ga yanzu zan posting wannan bidiyon, to bazaku sha mamaki ba, ko wannan bidiyon in ya gama samun views, views dari hudu. That's TikTok for us. Anyways, I'm back, na samu lafiya, let's move on to the next one. So sai mun hadu a na gaba bidiyo. Peace out.
More breakout videos from this creator.