Hook

Their other posts in the index, biggest breakout first.
In ka bata da WAEC result dinka ko kuma har yanzu baka karba WAEC result dinka ba. So ga hanya mai sauki wanda zaka bi ka printing original result dinka wato na WAEC dinka kenan. Ba tare da ka je makaranta sun taba baka wahala ko kuma ka kashe wani kudi mai yawa ba. So ka je kan wannan website din waec.org ka register. Bayan ka register sai ka verifying da international passport dinka ko kuma BVN dinka ko kuma NIN dinka. So bayan ka verifying zasu baka dama ka downloading original WAEC dinka. Bayan ka downloading zaka iya je sai ka je kaman irin kafi haka dinnan ko irin printing center dinnan. So printing ma shi a cikin kwankwat paper irin yellow kwankwat paper dinnan. Ka ga ka save ma kanka wani stress kuma ba wani kudi mai yawa zaka kashe ba. Kaman dubu takwas ne nake ga sai dan wani canji na remita. Iya abun na kashe kenan. So zaku iya je ku gwada wanda kuka bata da WAEC result dinku ko kuma wanda basu ansa ba. Zaku iya je ku gwada sai ku rubuta mana a comment section. Sai mun hada a next video. Peace out.