Hook
More breakout videos from this creator.
Kafin ka sayi wannan iPhone WiFi only din nan, akwai tambayoyi da ya kamata ka yi ma iPhone vendor dinka. To tambaya na farko shine, wannan wayan e-sim lock ne ko kuma iCloud bypass? So in ya ce ma e-sim lock ne, to itace iPhone da muka sani akan WiFi only. In kuma ya ce ma iCloud bypass ne, so ina mai baka shawara, zaka kamata ka rabu da wannan wayan saboda kar ya zo ya saka a cikin matsaloli. Why? Because iCloud bypass wayoyi most of the time zaka ga wayoyin sata ne ko waya ne wanda wani ya manta da iCloud dinsa ko password dinsa, an gagara sanin ya za'ayi a recoverin wannan password din ko kuma a recoverin wannan iCloud da yake kan wannan wayan, sai kuma a bypassing wannan wayan a sayar ma mutane. So you have to ask the necessary question kafin ka sayi WiFi only iPhone. So because naga scenario kwanan nan wani yazo yake mana magana akan cewa ya sayi iPhone, da ya sayi wannan iPhone din, sai ya ga software update akai, ya je updating wannan iPhone din, yana updating wannan iPhone din sai wani iCloud ne tsoho ya dawo kan wannan iPhone din, ya kasa ya zai yi amfani da wannan iPhone din kuma bayan an sayar musa akan WiFi only iPhone ne. So you have to be careful kuma ka sani duk lokacin da na sayi only WiFi iPhone, ba ko wani lokaci bane wannan wayan suke ansan software update. So if you buy it, just know all these things and be careful. I'm not saying cewa wayoyin ba sa da kyau, a suna da kyau za a samu, amma da wayoyin complications din ne, ya kamata a ce ku tambayi vendor dinku before ku sayi wannan wayan. Sai mun hadu a next video, peace out.