Hook

Their other posts in the index, biggest breakout first.
Wait, waini kade ne design na Galaxy Z Fold 8 in the Samsung series. Ni siya, sincerely speaking, design din nan bai min kyau ba. Shi yasa a bar mu tare da iPhone din mu. Look at design, sleek design, waya mai kyau. You know, amma kun je kun yi waya, wani waya din fi ri kuma bayan haka, sai an bude wannan waya sai a ganshi. No, it's actually, ni dai kam personally design din bai min ba. Na san kuma masu Samsung yanzu nan zaku fara zuwa kaman section kuna magana, eh kyau, eh kyau, eh kyau. Bai min kyau ba. Kuma I saw a lot of creators da suke magana, kowa dai yana da opinion nashi. So, zaka iya dropping mana opinion dinka a comment section. Anyways, ga features da ya kamata ku sani akan wannan waya. So, abu na farko da zan fara fada muku shine price. Wannan waya yanzu zata zamu 3.2 zuwa irin 3.3 din nan haka din nan. Sai kuma yana zuwa da 45 watt charging, in kuma wireless ne yana supporting irin 20 watt wireless charging haka din nan. Which kun ga akwai wani waya ma da is better than wannan abun. Bayan haka kuma bai da magnet a baya. Haka kuma kaman wannan iPhone din nan in ka sa, yana da magnetic a baya, wanda in ka sa kawai zai dan sticking da wayarka haka. Shi wannan ba ya da shi. Sai yana da battery 4,800 mAh. Sai kuma processor da yake kansa, Snapdragon 8 Elite Gen 5. So, I think that is the main abubuwa da I can tell you for now akan wannan waya. So, zaka iya rubuta mana opinion dinka a comment section. Let's see ko wannan waya yayi ma design na wannan waya yayi ma ko bai yi ma ba. So, I think sai mun hadu a next video.