Hook

Their other posts in the index, biggest breakout first.
4 best strongest iPhones ever. Guda uku ko guda hudu ko guda biyar. So iPhone na farko shine iPhone XR. Wato iPhone XR is one of the strongest iPhone da na sani. Wannan wayan an yi Google ruga gara da ita, an buga nan, an buga jiya, an buga shekaran jiya. Kuma har yanzu mutane suna sayen ta suna amfani da ita. Why? Saboda wasu dalilai. Wannan wayan tana da camera mai kyau. Ga duk matsalolin battery din ta da zafin da yake yi ba, na san da mutane zasu cigaba da amfani da ita har a cikin wannan 2026. Sai kuma iPhone na biyu shine iPhone 11. Ita ma iPhone 11 is one of the strongest waya da iPhone suka releasing a flagship din wayansu da na sani. Sai kuma iPhone na uku shine iPhone 12 Pro Max. Wato wannan wayan ina bala'in son ta saboda camera din iPhone 12 Pro Max. iPhone 12 Pro Max is one of the best waya da iPhone suka releasing. Wannan wayan tana da kyau, camera din ta tana da kyau, battery din ta is good. Sai dai kawai kun san Apple, the more waya na girma, the more zasu fara kawo mata matsaloli kala kala. Sai iPhone na hudu, wato one of the rugged waya da na personally nayi amfani da ita shine iPhone 13. Maganar gaskiya, iPhone 13 da nayi amfani da ita, kai, na ji dadin ta kuma har yanzu ina kan jin dadin ta saboda wayan tana da kyau. Wato wayan da kuma ta bani wahala, ko kuma bari in barshi for next video sha. I will leave that one for the next video. So masu sayen kayan abu na, ina godiya sosai. Akwai Yulanz Z30 95,000 Naira. Ga number na zaku iya dauka ku turo min da DM. So sai a ga call din ku, peace out.